2027:Dungurawa Ya Ce APC Na Bukatar Kwankwaso Don Ta Ci Zabe Daga Abdullahi Yusuf Shugaban Jam’iyyar NNPP reshen Jihar Kano,Alhaji…
Browsing: Featured
Karin Maganarmu Na Yau: Idan ka ga mutum ya na dukan Duniya ba ta rama ba,ta tafi neman Tsumangiya ne.
Karin Maganarmu Na Yau: Kowa ya yi kashi a inuwa,dole ne ya bar ta.
Gwamna Abba Yusuf Ya Gabatar Da Kasafin Kudi Na N1.3trn Ga Majalisar Dokokin Jihar Kano Daga Abdullahi Yusuf Gwamna Abba…
Sarkin Kano Sunusi Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Wadanda Harin “Yan Bindiga Ya Shafa A Garin Faruruwa By Abdullahi Yusuf…
Sarkin Kano Sunusi Ya Kai Ziyarar Ta’aziyya Ga Wadanda Harin “Yan Bindiga Ya Shafa A Garin Shanono By Abdullahi Yusuf…
Karin Maganarmu Na Yau: An ci tuwon mutuwa an hana Maye,sai ya ce,”a kuma.”
Karin Maganarmu Na Yau: Dabara ba ta daure kaya,sai dai igiya.
Daga Abba Anwar Gungun wasu kwararru kan nazarin sammatsin siyasa da ci gaban ta sun gudanar da wani bincike…
Danga Kwamared Abbas Ibrahim Na daɗe ina son yin wannan rubutu amma ban yi ba, ba wai saboda wani takunkumin…