Karin Maganarmu Na Yau: Yau da gobe, mai sa a mari Amarya.
Browsing: Featured
Yau Talata ta kasance kwanaki takwas , da rasuwar mamallakin shagunan siyar da maganguna na Lamco Alhaji Ado Aminu Mai…
Kanfanin Dangote Ya Hada Gwiwa Da Abokan Huddarsa Don Bunkasa Noma Daga Abdullahi Yusuf Shahararren kanfanin nan na Dangote Group…
Daga Mustapha Muhammad Yawaitar Al’ummar Jihar Kano dake Arewa maso Yammacin Najeriya cikin hanzari, ta kasance wani babban abin…
Karin Maganarmu Na Yau: Akwai yadda a ka yi, wai Maigida ya gode wa Kwarto.
Shahararren Wanzami, Alhaji Musa Kawu Wanzami, ya bayyana rasuwar ɗan kasuwar Kano, Alhaji Ado Aminu (Mai Shinkafa), wanda aka…
Karin Maganarmu Na Yau: Allah, Allah, Amin,in ji Gardi ya so aure.
Daruruwan Jama,a sun yi tururuwa a fadar Mai Martaba Sarkin Kano da yammacin Asabar domin halartar jana’izar Alhaji Ado…
Karin Maganarmu Na Yau: Amarya ba ta laifi,ko da ta kashe Dan Autan gidan.
2027:”Yan Majalisar Dokokin Jihar Kano Na APC Sabbi Da Tsaffi Sun Fara Ziyarce-Ziyarce Don Hadin Kan “Yan Jam’iyya Daga Abdullahi…