KARIN MAGANARMU NA YAU: Wanda aka daka ya yi hankali,ya fi wanda aka haifa da shi.
Browsing: Featured
ROLAC Ta Shirya Wa “Yan Jarida Da “Yan Fafutuka Taron Koya Dabarun Bibiyar Kasafin Kudin Jihar Kano Daga Abdullahi Yusuf…
KARIN MAGANARMU NA YAU Tsaf ke nan,wai Mai Danwake ta gama ta mutu.
KARIN MAGANARMU NA YAU Duk inda ka ga Tsohon banza,to da ma can Yaron banza ne.
KARIN MAGANARMU NA YAU “Allah Sarkin Dadi,”In ji Barawon Zuma.
KARIN MAGANARMU NA YAU Mai hankali shi ke bai wa Kaza ruwa da damina
KARIN MAGANARMU NA YAU Abin rabo ne,wai Makocinka ya biya wa Matarka kudin zuwa Hajji.
KARIN MAGANARMU NA YAU An ce da Raggo sha Fura ka tafi gona,ya ce,”ai kun raba mini hankali.”
KARIN MAGANARMU NA YAU An sayar da gonar Rago an sai masa Fura, sai ya ce,”haka ta fi,” Matarsa kuma…
Karin Maganarmu Na Yau: Daki ya rufta da Gurguwa da Dan Autan gida,ta ce,”dole ne a zo.”