KARIN MAGANARMU NA YAU: Idan dai Amarya ba ta hau Doki ba,to kuwa ba a dora mata Kaya ba.
Browsing: Featured
KARIN MAGANARMU NA YAU: Idan ka ji Makaho ya ce a yi wasan jifa,ya taka dutse ne.
Mata ashirin da biyar (25) da suka Samu Lafiya daga cutsr yoyon fitsari a Gusau, Jihar Zamfara, sun kammala wani…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Barin Kashi a ciki ba ya maganin Yunwa.
Rundunar Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun kwayoyi ta kasa dake Kano (NDLEA) ta sake jaddada aniyarta ta…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Girma da arziki su ke sanyawa a ja Bijimin Sa da Abawa
KARIN MAGANARMU NA YAU: Girma ya fadi,wai Rakumi ya sha ruwan “Yan Tsaki.
An kammala taron kwana huɗu da asusu majalisar dinkin duniya (UNFPA) ta shirya a hotel din Tahir dake garin kano,…
KARIN MAGANARMU NA YAU: Idan Farauta ta ki ka,Kunkuru ma sai ya tsere wa Karenka.
Kimanin Mata da kuma Yara Mata Miliyan 68 a ƙasarnan ne suka fuskanci cin zarafi ta hanyar yi musu Kachiya…