Author: Abdullahi Yusuf

ROLAC Ta Shirya Wa “Yan Jarida Da “Yan Fafutuka Taron Koya Dabarun Bibiyar Kasafin Kudin Jihar Kano Daga Abdullahi Yusuf An yi kira ga “Yan Jarida da Kungiyoyin Fafutuka na Jihar Kano da su rika bibiyar Kasafin Kudi na Jihar Kano, domin tabbatar da bin doka da gaskiya wajen aiwatar da shi. An yi wannan kiran ne kuwa,a wajen taron koya wa “Yan Jarida da “Yan Kungiyoyin Fafutuka da ke Jihar Kano, dabarun bibiyar aiwatar da Kasafin Kudi na Jihar Kano,a ranar Litinin din nan da ta wu ce. Wanda ya gabatar da Makala a wurin taron,Dr.Abdulsalam Kani,shi ya yi…

Read More